ioppromotion.blogg.se

Biography of alaramma ahmad sulaiman ibrahim kano
Biography of alaramma ahmad sulaiman ibrahim kano










biography of alaramma ahmad sulaiman ibrahim kano

Wannan Application Kyauta ne dominku 'yanuwaHausawaMusulmi.

#Biography of alaramma ahmad sulaiman ibrahim kano full#

AhmadSulaiman Quran Offline Part 1 mp3Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawyqiraa mp3 Ahmed Suleiman Full Quranmp3 Ahmad Sulaiman Kano quranmp3 Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offlineAhmad Sulaiman complete quranoffline mp3 sheikh Ahmad Sulaimanquran recitationĪssalamu Alaikum Yan Uwa Maza da Mata, Muna dauke da manhajawaddake dauke da Karatun Kundin Tarihi Tare da Malam AminuIbrahimDaurawa. Sheikh AhmadIbrahim Sulaiman Quran bayabukatar internet kafin ya faraaiki,download ka saurara a duklokacin da kake bukata. Don Allah idan har kaji dadinwannan application ka yirating dinsa sabida ya samu yaje samayanda idan masu naiman karatunSheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman zasusameshi cikin sauki. Domin samun sauran karatun malam da kuma wasukaratuttukan nawasu shahararun malam, irin su al sheikh sudais,abulbasit,maher,mishry, minshawi da kuma sauransu sai a dubauyaapps app cikinwannnan gida. Hakikawannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kumaNigeria bakidaya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa afadin duniya.Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kumakara masailimi. Dan asalin kumahaifafenjihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano bakidaya. Ya samu lambobi nayabo agida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatunsa yakasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.

biography of alaramma ahmad sulaiman ibrahim kano

Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayisuna afanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samudaukakasaboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jinkaratunsa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun saa kusanduk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

biography of alaramma ahmad sulaiman ibrahim kano

Wannan Application yana dauke da karatun Qurani cikakke Amma nadayadaga cikin shahararun makaranta alkurani wato Sheikh AhmadIbrahimSulaiman.












Biography of alaramma ahmad sulaiman ibrahim kano